Breaking: Sheikh Sunusi Gumbi Passes On

NewsRescue

From Allah to Allah. Elder Sunusi Gumbi is reported to have passed on.

He passed at a ripe old age.

Wata majiya daga iyalan shehin Malamin ta bayyana cewar malamin ya rasu ne a wani asibiti dake garin Abuja da misalin karfe 10 na daren jiya Alhamis 10 ga watan Nuwamba bayan yayi fama da rashin lafiya.

KU KARANTA:Kan wayar wuta ya caki kan Jariri

Sheikh Gumbi ya rasu ya bar mata biyu da yaya da dama, da jikoki masu yawa.

Zai’a yi jana’izarsa yau bayan sallar Juma’a a masallacin Sultan Bello dake Unguwar Sarki.

Allah ya jikan sa da rahama, Amin.

The post Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sunusi Gumbi ya rasu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com